Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro a birnin Mambai na kasar India, wanda ya yi bahasi kan matsayin Imam Hussein (AS) da kuma muhimmancin hadin kai tsakanin Musulmi. Bayanin ay ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro a birnin Mambai na kasar India, wanda ya yi bahasi kan matsayin Imam Hussein (AS) da kuma muhimmancin hadin kai tsakanin Musulmi. 519065