IQNA

A Karon Farko Ana Gudanar Da Zama Kan Rubutun A Madina

16:59 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871677
Bangaren kasa da kasa; A karon farko ana gudanar da wani zama na musamman dangane da kyawon rubutu a birnin Madina da ke kasar saudiyya da ke samun halartar masana daga kasashe.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A karon farko ana gudanar da wani zama na musamman dangane da kyawon rubutu a birnin Madina da ke kasar saudiyya da ke samun halartar masana daga kasashe. Bayanin ya ci gaba da cewa A karon farko ana gudanar da wani zama na musamman dangane da kyawon rubutu a birnin Madina da ke kasar saudiyya da ke samun halartar masana daga kasashe. 521163

captcha