Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani bayani ya samu a shafin internet an bayyana cewa Malaman addinin muslunci an kasar Pakistan sun yi Allawadai da gina katangar da gwamnatin masar ke yi kan iyakokinta da yankin Zirin gaza, wanda suka ce ya saba. Bayanin ya ci gaba da cewa Malaman addinin muslunci an kasar Pakistan sun yi Allawadai da gina katangar da gwamnatin masar ke yi kan iyakokinta da yankin Zirin gaza, wanda suka ce ya saba. 522544