Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na gamayyar kungiyoyin musulmin Amurka cewa Kungiyoyin musulmi daban-daban daga yankunan kasar Amurka na ci gaba da yin Allawadai da gwamnatin kasar kan gina katangar killace al'ummar Gaza da take ginawa. Kungiyoyin musulmi daban-daban daga yankunan kasar Amurka na ci gaba da yin Allawadai da gwamnatin kasar kan gina katangar killace al'ummar Gaza da take ginawa. 522985