IQNA

An Zabi Musulmi A Matsayin Shugaban Kwamitin Olympic A 2016

14:18 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873555
Bangaren kasa da kasa; An zabi wani musulmi a matsayin shugaban kwamitin shirya harkokin wasannin Olympic na shekara ta 2016 wanda ya fito daga kasar Morocco.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An zabi wani musulmi a matsayin shugaban kwamitin shirya harkokin wasannin Olympic na shekara ta 2016 wanda ya fito daga kasar Morocco. Bayanin ya ci gaba da cewa An zabi wani musulmi a matsayin shugaban kwamitin shirya harkokin wasannin Olympic na shekara ta 2016 wanda ya fito daga kasar. An zabi wani musulmi a matsayin shugaban kwamitin shirya harkokin wasannin Olympic na shekara ta 2016 wanda ya fito daga kasar Morocco.523838

captcha