IQNA

Taron Kara Wa Juna Sani Kan Imam Khomeini (RA) Da Palastinu

16:50 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874677
Bangaren siyasa; Cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran a reshenta na birnin Jakarta na kasar Indonesia an gudanar da wani zama kan Imam batun palastinu da halin da take ciki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran a reshenta na birnin Jakarta na kasar Indonesia an gudanar da wani zama kan Imam batun palastinu da halin da take ciki. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran a reshenta na birnin Jakarta na kasar Indonesia an gudanar da wani zama kan Imam batun palastinu da halin da take ciki. 524800





captcha