IQNA

Baje Kolin Kayyakin Fasahar Musulunci A Birnin London

19:24 - January 24, 2010
Lambar Labari: 1877322
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani baje kolin kayyakin fasahar musulmi a birnin London an kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar kamfanonin kayayyakin fasahar musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani baje kolin kayyakin fasahar musulmi a birnin London an kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar kamfanonin kayayyakin fasahar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani baje kolin kayyakin fasahar musulmi a birnin London an kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar kamfanonin kayayyakin fasahar musulmi. 527630


captcha