IQNA

23:29 - January 25, 2010
Lambar Labari: 1877920

An Fara Gudanar Da Zaman Matasa Musulmi A Indonesia

Bangaren kasa da kasa; Matasan musulm a kasar Indonesia za su gudanar da wani babban zaman taronsu a birnin Jakarta fadar mulkin kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanar shirinsa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Matasan musulm a kasar Indonesia za su gudanar da wani babban zaman taronsu a birnin Jakarta fadar mulkin kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanar shirinsa. Bayanin ya ci gaba da cewa Matasan musulm a kasar Indonesia za su gudanar da wani babban zaman taronsu a birnin Jakarta fadar mulkin kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanar shirinsa. Matasan musulm a kasar Indonesia za su gudanar da wani babban zaman taronsu a birnin Jakarta fadar mulkin kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanar shirinsa. 528282
captcha