Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kungiyoyin musulmin kasar Labanan sun nuna cikakken goyon bayansu ga gwagwarmayar al'ummar Gaza, tare neman dukkanin musulmi su ma su nuna goyan bayansu. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyoyin musulmin kasar Labanan sun nuna cikakken goyon bayansu ga gwagwarmayar al'ummar Gaza, tare neman dukkanin musulmi su ma su nuna goyan bayansu. 534316