Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gina wata babbar cibiyar kula da harkokin Musulunci a kasar Zimbabwe, wadda cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran za ta dauki nauyin ginawa a tsibirin Bandro na kasar. Za a gina wata babbar cibiyar kula da harkokin Musulunci a kasar Zimbabwe, wadda cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran za ta dauki nauyin ginawa a tsibirin Bandro na kasar. 510275