Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; A cikin wani bayani da kungiyar gwagwarmaya ta amal ta fitar jiya a kasar Labanan ta bayyana cewa musulmin duniya suna samun fadaka dangane da gwagwarmaya. Bayanin ya ci gaba da cewa kungiyar tana kallon irin fadakar da musulmi suka samu ta fuskacin sanin hakikanin abin da yake faruwa a yankina matsayin wani ci gaba a cikin wani bayani da kungiyar gwagwarmaya ta amal ta fitar jiya a kasar Labanan ta bayyana cewa musulmin duniya suna samun fadaka dangane da gwagwarmaya. 539166