IQNA

Ana Gudanar Da Tarukan Maulidin Manzo (SAW) A Kasashen Duniya

17:05 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892544
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashe daban-daban na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ana ci gaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashe daban-daban na duniya, da nufin bayyana hakikanin sirarsa mai tsarki da kuma manufar kiransa da sakonsa madaukakaki. Bayanin ya ci gaba da cewa ana ci gaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashe daban-daban na duniya, da nufin bayyana hakikanin sirarsa mai tsarki da kuma manufar kiransa da sakonsa madaukakaki. 545526




captcha