IQNA

An Kammala Baje Kolin Kayan Tarin Musulunci A India

17:06 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892550
Bangaren kasa da kasa; An kammala gudanar da wani baje kolin kayayyakin tarihi da na fasahar addinin msulunci da aka gudanar a kasar India,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kammala gudanar da wani baje kolin kayayyakin tarihi da na fasahar addinin msulunci da aka gudanar a kasar India, da ya samu halartar masu fasaha daga kasashen musulmi. Wannan dai na daya daga cikin ayyukan da masu fasahar msulunci ke gudanarwa a kasashe daban-daban na duniya. Kammala gudanar da wani baje kolin kayayyakin tarihi da na fasahar addinin msulunci da aka gudanar a kasar India, da ya samu halartar masu fasaha daga kasashen musulmi. 545430




captcha