Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga jaridar the national an habarta cewa, za a bude wata cibiyar yin nazarin addinin musulunci a birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda za ta taimaka ma masu yin karatu. Bayanin ya ci gaba da cewa aa a bude wata cibiyar yin nazarin addinin musulunci a birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda za ta taimaka ma masu yin karatu. Hakan zai bayar da dama ga masu nazari su kara samun damar fadada nazarinsu. 545370