Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Kungiyar mata masu kare birnin kudus sun bukaci kungiyar kare hakkokin mata da kanan yara da ta taka rawa wajen kawo karshen mayar Qods da yahudawan sahyuniya ke yi. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar mata masu kare birnin kudus sun bukaci kungiyar kare hakkokin mata da kanan yara da ta taka rawa wajen kawo karshen mayar Qods da yahudawan sahyuniya ke yi. 545349