Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalt daga jaridar kasar hadaddiyar daular larabawa an habarta cewa, cibiyoyin da ke kula da harkokin yada ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa sun samu kyautukan yabo daga mahukuntan kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyoyin da ke kula da harkokin yada ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin na hadaddiyar daular larabawa sun samu kyautukan yabo daga mahukuntan kasar. 545934