IQNA

A Jodan Ne Za A Gudanar Da Taron Mu'ijozin Da Ke Cikin Kur'ani Da Hadisai

15:43 - March 03, 2010
Lambar Labari: 1893647
Bangaren harkokin kur'ani;A kasar Jodan ne ne za a gudanar da taro kan mu'ijizar kur'ani da kuma irin mu'ijiozin da ke tattare a cikin hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare da kuma alayan gidansa tsarakaka.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga reshenta daga kasar Jodan ta nakalto daga majiyar labarai ta Patra ta gwamnatin wannan kasa da cewa; A kasar Jodan ne ne za a gudanar da taro kan mu'ijizar kur'ani da kuma irin mu'ijiozin da ke tattare a cikin hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare da kuma alayan gidansa tsarakaka. Kuma wadanda za su halarci wajen wannan taro za su yi nazari da bayanai kan mu'ijozin da ke cikin kur'ani da kuma a cikin hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.


546931

captcha