Bangaren siyasa da zamantakewa; Ayatullahi Kablan mukaddashin shugaban majalisar koli ta musulmi yan shi'a a Labanon a cikin wani jawabin maida martani kan kaita hurumin masallacin Aksa day an mamaye haramtaciyar kasar Isra'ila ked a wuce gonad a iri a kan gurare masu tsarki na Palsdinu ya bukaci musulmi da su dauki matakin maida martani cikin gaggawa da kawo karshen wannan ta'addanci ba kibtawa.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci Ikna daga reshenta na Labanon ta watsa rahoton cewa; Ayatullahi Kablan mukaddashin shugaban majalisar koli ta musulmi yan shi'a a Labanon a cikin wani jawabin maida martani kan kaita hurumin masallacin Aksa day an mamaye haramtaciyar kasar Isra'ila ked a wuce gonad a iri a kan gurare masu tsarki na Palsdinu ya bukaci musulmi da su dauki matakin maida martani cikin gaggawa da kawo karshen wannan ta'addanci ba kibtawa. A yan kwanakin nan dai ana ta samun da fuskantar takalar fada da danniya daga haramtacciyar kasar Isra'ila.
546760