Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar pinisula cewa, za a kafa wata sabuwar cibiyar koyar da kanan yara rubutun musulunci a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar za ta dauki nauyin gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a kafa wata sabuwar cibiyar koyar da kanan yara rubutun musulunci a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar za ta dauki nauyin gudanarwa. 546616