Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a taron makon hadin kai da ake gudanarwa a birnin Tehran, shugaban majalisar dokokin Afganistan Burhanuddini Rabbani ya bayyana cewa; muhimman abubuwan da musulmi suke da sabanin mahanga a kan su akwai batun tafsirin kur'ani, da kuma mahangar dalilan safkar wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki. Ya kara da cewa daga cikin muhimman abubuwan da musulmi suke da sabanin mahanga a kan su akwai batun tafsirin kur'ani, da kuma mahangar dalilan safkar wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki. 546673