Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kamfanin dillancin labaran Oman News ya habarta cewa; An fara gudanar da zaman taro kan lamurran da suka danganci zakka a karo na goma sha biyu birnin Maskat na kasar Oman a matsayi na kasa da kasa. Bayanin ya ci gaba da cewa fara gudanar da zaman taro kan lamurran da suka danganci zakka a karo na goma sha biyu birnin Maskat na kasar Oman a matsayi na kasa da kasa. 546685