Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani shafin yanar gizo na tarukan hadin kan al'ummar musulmi, wanda zai rika bayar da bayani dangane da muhimman abubuwa da taron ya yi tsokaci a kansu. Baynain ya kara da cewa an bude wani shafin yanar gizo na tarukan hadin kan al'ummar musulmi, wanda zai rika bayar da bayani dangane da muhimman abubuwa da taron ya yi tsokaci a kansu. 546890