Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa domin tabbatarwa duniya da cewa addinin musulunci addini ne na zaman lafiya tare da fahimtar juna tsakaninsa sauran addinai, dole ne a nuna hakikanin koyarwa ta addinin musulunci a matsayi na duniya. Bayanin ya kara da cewa domin tabbatarwa duniya da cewa addinin musulunci addini ne na zaman lafiya tare da fahimtar juna tsakaninsa sauran addinai, dole ne a nuna hakikanin koyarwa ta addinin musulunci a matsayi na duniya. 545786