Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da baje kolin kur'ani mai tsarki a karon farko a kasar Chana, bayan da al'ummar kasar suka nuna matukar karbuwa ga wani karamin baje koli da aka yia cikin watan Ramadan da ya gabata a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da baje kolin kur'ani mai tsarki a karon farko a kasar Chana, bayan da al'ummar kasar suka nuna matukar karbuwa ga wani karamin baje koli da aka yia cikin watan Ramadan da ya gabata a kasar. 546589