IQNA

Fikirar Kafirta Musulmi Ta Samo Asali Ne a cikin Tarihi

23:24 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893854
Bangaren kasa da kasa; Tunanin kafirta musulmi da wasu daga cikin musulmi suke da shi ba bacon lamari ba ne a cikin tarihi,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Tunanin kafirta musulmi da wasu daga cikin musulmi suke da shi ba bacon lamari ba ne a cikin tarihi, domin kuwa babban abin da ya jawo rikici tun farko bayan da aka kin yin biyayya ga umurnin ma'aiki shi ne ya kai ga wani bangare baudewa, wasu kuma suka shiga kafirta musulmi harda shugaban al'umma na lokacin. Bayanin ya ci gaba da cewa, kafirta musulmi da wasu daga cikin musulmi suke da shi ba bacon lamari ba ne a cikin tarihi, domin kuwa babban abin da ya jawo rikici tun farko bayan da aka kin yin biyayya ga umurnin ma'aiki shi ne ya kai ga wani bangare baudewa, wasu kuma suka shiga kafirta musulmi harda shugaban al'umma na lokacin. 547066




captcha