IQNA

Rarraba Kan Al'ummar Musulmi Babban Zalunci Ga Sakon Manzo

23:23 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893860
Bangaren kasa da kasa; Kira zuwa rarraba kawunan al'ummar musulmi ta hanyar banbancin mazhabobin babban zalunci ne ga sakon Musulunci da manzon Allah ya zo da shi daga ubangiji.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kira zuwa rarraba kawunan al'ummar musulmi ta hanyar banbancin mazhabobin babban zalunci ne ga sakon Musulunci da manzon Allah ya zo da shi daga ubangiji. Bayanin ya ci gaba da cewa kira zuwa rarraba kawunan al'ummar musulmi ta hanyar banbancin mazhabobin babban zalunci ne ga sakon Musulunci da manzon Allah ya zo da shi daga ubangiji. 547432



captcha