Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa reshen cibiyar kula da harkokin ilimi da al'dun musulunci da ke kasar Thailand ,ya fitar da bayani da ke nuna matsayin jagoran juyin juya halin musulunci kan dangantakar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Reshen cibiyar kula da harkokin ilimi da al'dun musulunci da ke kasar Thailand ya fitar da bayani da ke nuna matsayin jagoran juyin juya halin musulunci kan dangantakar musulmi a dukkanin sassa na duniya.546351