Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Jagoran juyin juya halin musulunci ya bayyana matsayinsa dangane da irin rawar da cibiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasar take takawa wajen karfafa dangantakar kasashen musulmi. Daya daga cikin manyan daraktocin wannan cibiya ya bayyana cewa; jagoran juyin juya halin musulunci ya bayyana matsayinsa dangane da irin rawar da cibiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasar take takawa wajen karfafa dangantakar kasashen musulmi.547696