Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta ICEL ta watsa rahoton cewa;an gudanar da wannan taro ne bayan sallar magriba inda aka samu halartar manyan baki kamar sheikh nurliktab sadiki mukaddashin kungiyar Kalaj ta Musulunci a garin Naniton na kasar Britaniya da sheikh Ahmad Hanif malamin musulmi yan kanada a wannan kasa.
548622