IQNA

Matsayin Ma'aiki (SWA) A Mahangar Masana Ba Musulmi Ba

17:59 - March 07, 2010
Lambar Labari: 1895176
Bangaren ilimi da nazari:Muhammad Mu'ijizar Gabaci Ne domin addininsa yana koyar da manyan abubuwa da kyawawan dabi'u.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga birnin Isfahan ta watsa rahoton cewa: Muhammad Mu'ijizar Gabaci Ne domin addininsa yana koyar da manyan abubuwa da kyawawan dabi'u. Annabi muhaddu dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa ya kasance mu'uzija kuma abin koyi a gurin masana wadanda ba musulmi bad a yadda suke yin riko da koyarwarsa a fadin ilimi da koyarwa a makarantunsu.


548198

captcha