Bangaren siyasa da zamantakewa: Ayatullahi Kablan ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake yin Allah wadai da tofin Allah tsine kan harin ta'addanci da aka kai a birnin Najaf Assharaf na kasar Iraki day a yi sanadiyar kashe masu ziyara da jikkata wasu masu yawan gaske Iraniyawa da wadanda ba iraniyawa ba.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga rshenta da ke kasar Labanon ta watsa rahoton cewa: Ayatullahi Kablan ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake yin Allah wadai da tofin Allah tsine kan harin ta'addanci da aka kai a birnin Najaf Assharaf na kasar Iraki day a yi sanadiyar kashe masu ziyara da jikkata wasu masu yawan gaske Iraniyawa da wadanda ba iraniyawa ba. Mukaddashin shugaban majalisar koli ta musulmin shi'a a wannan kasa ya kara da cewa; dole a dauki matakin siyasa day a dace na bawa masu kai ziyara a wannan kasa ta Iraki kariya daga harin ta'addancin yan ta'adda.
549054