IQNA

Yin Riko Da Koyarwar Addini Zai Dawo Wa Musulmi Da Izzarsu

16:15 - March 09, 2010
Lambar Labari: 1896177
Bangaren kasa da kasa; Yin riko da koyarawar addini musulunci a cikin dukkanin lamurra shi ne kadai a bin da zai bai wa msulmi dawowa da izzarsu kamar yadda suka kasance a farko.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zanatawa da ta hada shi da babban daraktan cibiyar kula da harkokin ilimi da ala'dun musulunci ya bayyana cewa; yi riko da koyarawar addini musulunci a cikin dukkanin lamurra shi ne kadai a bin da zai bai wa msulmi dawowa da izzarsu kamar yadda suka kasance a farko. Ya ci gaba da cewa riko da koyarawar addini musulunci a cikin dukkanin lamurra shi ne kadai a bin da zai bai wa msulmi dawowa da izzarsu kamar yadda suka kasance a farko. 548905






captcha