Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga jaridar alraya an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro na kasashen musulmi dangane da ayyukan jin kai a birnin Doha na kasar Qatar, wanda ke samun halartar wakilan kasashen musulmi. Rahoton ya kara da cewa, a fara gudanar da wani zaman taro na kasashen musulmi dangane da ayyukan jin kai a birnin Doha na kasar Qatar, wanda ke samun halartar wakilan kasashen musulmi. Daga cikin kasashen da suka halarta hard a na yankin gabas ta tsakiya da kuma na Afirka. 548978