IQNA

Zaman Taro Kan Sulhu Tsakanin Mabiya Addininai A Dubai

16:14 - March 09, 2010
Lambar Labari: 1896181
Bangaren kasa da kasa; A karshen watan nan ne za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa da zai dubi kan hanyoyin da ya kamata abi wajen samun sulhu tsakanin mabiya addinai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar khale cewa, karshen watan nan ne za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa da zai dubi kan hanyoyin da ya kamata abi wajen samun sulhu tsakanin mabiya addinai. Rahoton ya kara da cewa, yanzu haka dai an fara gudanar da shirye-shiryen da suka kamata kafin fara taron. karshen watan nan ne za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa da zai dubi kan hanyoyin da ya kamata abi wajen samun sulhu tsakanin mabiya addinai. 548912





captcha