Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga wata jaridar birnin Doha an bayyana cewa, yau ne za a nuna wani kur'ani da aka rubuta da manyan bakake a kasar Qatar, wanda aka bayyana shi a matsayi daga daga cikir'nai masu da aka rubuta a duniya. Yau ne za a nuna wani kur'ani da aka rubuta da manyan bakake a kasar wanda aka bayyana shi a matsayi daga daga cikir'nai masu da aka rubuta a duniya. 550293