Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran saba na kasar Yeman ya habarta cewa; masana kan harkokin kudi na kasashen musulmi za su fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki da kudade a mahangar musulunci a birnin San'a na kasar Yeman. Bayanin ya ci gaba da cewa masana kan harkokin kudi na kasashen musulmi za su fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki da kudade a mahangar musulunci a birnin San'a na kasar Yeman. 550321