IQNA

Kafofin Yada Labarai Na Taka Rawa A Dukkanin Bangarorin Rayuwa

12:52 - March 10, 2010
Lambar Labari: 1896564
Bangaren kasa da kasa; Kafofin yada labarai na taka gagarumar rawa wajen isar da dukkanin sakonni ga jama'a da hakan ya hada da bangarorin na rayuwarsu ta zamantakewa da siyasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da babban jami'in ofishin jakadancin Iran a Istanbul ya bayyana cewa, kafofin yada labarai na taka gagarumar rawa wajen isar da dukkanin sakonni ga jama'a da hakan ya hada da bangarorin na rayuwarsu ta zamantakewa da siyasa. Ya kara da cewa kafofin yada labarai na taka gagarumar rawa wajen isar da dukkanin sakonni ga jama'a da hakan ya hada da bangarorin na rayuwarsu ta zamantakewa da siyasa. 550366





captcha