IQNA

Manufar Yahudawa Kan Tona Ramuka A Qods Ita Tsokanar Musulmi

12:52 - March 10, 2010
Lambar Labari: 1896569
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan manufar yahudawan sahyuniya dangane da tona ramuka a karkashin masalalcin Qods
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan manufar yahudawan sahyuniya dangane da tona ramuka a karkashin masalalcin Qods da wurare masu tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan manufar yahudawan sahyuniya dangane da tona ramuka a karkashin masalalcin Qods da wurare masu tsarki. 550452



captcha