IQNA

Kimanin Yan Kasar Labanon Dubu 70 Ne Ke Halartar Gasar Kur'ani

13:07 - March 11, 2010
Lambar Labari: 1896829
Bangaren harkokin kur'ani :kimanin yan kasar Labanon dubu saba'in n eke halartar gasar karatun kur'ani a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ce daga reshenta daga wannan kasa ta Labanon ta watsa rahoto kan gasar karatun kur'ani mai girma da aka shirya inda aka samu halartar makaranta dubu saba;in .Kuma wannan gasa an shirya tan e a dai dai wannan lokaci na tunawa da irin wannan rana ta tunanawa da ranar Haifuwar fiyayyan halitta Muhammadu Dan Abdullahi ma'aikin Allah mai girma da daukaka duniya da lahira da kuma a irin wannan rana ta tunawa da ranar Haifuwar jikansa Imam Jafar Sadik (AS) da kuma makon hadin kai a tsakanin musulmin duniya.

551087

captcha