IQNA

Kawo Karshen Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Burnai

23:45 - March 11, 2010
Lambar Labari: 1896908
Bangaren kasa da kasa; An kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Burnai wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa da kuma ta samu halatar makaranta daga kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran km cewa, an kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Burnai wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa da kuma ta samu halatar makaranta daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa an kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Burnai wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa da kuma ta samu halatar makaranta daga kasashen musulmi. 550889



captcha