Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Kasashen yankin Balkan sun gudanar da zaman taronsu a karo na hudu dangane da ci gaban addinin musulunci a cikin karni na goma sha tara zuwa karni na ashirin. Bayanin ya kara da cewa wannan na daya dag cikin tarukan da kasashen yankin ke gudanarwa. Kasashen yankin Balkan sun gudanar da zaman taronsu a karo na hudu dangane da ci gaban addinin musulunci a cikin karni na goma sha tara zuwa karni na ashirin, da ke samun halartar mafi yawan kasashen yankin na Balkan. 550930