IQNA

Taro Kan Bahasi Dangane Da Al'adun Muslunci A Alkahira

23:47 - March 11, 2010
Lambar Labari: 1896910
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman taro da zai bahasi kan hanyoyin da za a bi wajen karfafa isar da sakon musulunci ta hanyar hakikanin koyarwarsa a kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a gudanar da zaman taro da zai bahasi kan hanyoyin da za a bi wajen karfafa isar da sakon musulunci ta hanyar hakikanin koyarwarsa a kasashen duniya. Bayanin ya kara da cewa Za a gudanar da zaman taro da zai bahasi kan hanyoyin da za a bi wajen karfafa isar da sakon musulunci ta hanyar hakikanin koyarwarsa a kasashen duniya. 551033






captcha