Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an gudanar da zaman taro a Alkahira, inda aka jadda cewa addinin musulunci ya tsara dokoki da ka'idoji dangane da yadda ya kamata ma'aurata biyu za su rayu tare da kare hakkokin juna ba tare da tauye hakkin faya bangare ba. Bayanin ya kara da cewa Addinin musulunci ya tsara dokoki da ka'idoji dangane da yadda ya kamata ma'aurata biyu za su rayu tare da kare hakkokin juna ba tare da tauye hakkin faya bangare ba. 551047