IQNA

Makaranta Takwas Ne Suka Bude Gasar Karatun Kur'ani A Kuwait

21:44 - March 13, 2010
Lambar Labari: 1897606
Bangaren kasa da kasa; Makaranta kur'ani mai tsarki takwas ne suka kara da juna a rana ta farko a gasar karatun kur'ani a kasar Kuwait,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, makaranta kur'ani mai tsarki takwas ne suka kara da juna a rana ta farko a gasar karatun kur'ani a kasar Kuwait, wadda ke gudana karkashin shirin ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa makaranta kur'ani mai tsarki takwas ne suka kara da juna a rana ta farko a gasar karatun kur'ani a kasar Kuwait, wadda ke gudana karkashin shirin ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar.551671











captcha