Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da zaman taro na kasa da kasa dangane da harkokin banki da kasuwanci a mahangar addinin musulunci a kasar Tunisia, tare da halartar masana daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da zaman taro na kasa da kasa dangane da harkokin banki da kasuwanci a mahangar addinin musulunci a kasar Tunisia, tare da halartar masana daga kasashen musulmi.551678