IQNA

Adabin Farisanci Na Da Tasiri Wajen Koyar Da Addini A Rasha

21:43 - March 13, 2010
Lambar Labari: 1897610
Bangaren kasa da kasa; Adabin harshen farisanci na da babban tasiri wajen koyar da imomin addinin musulunci a kasar Rasha,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga wata kafar yada labarai an habarta cewa, adabin harshen farisanci na da babban tasiri wajen koyar da imomin addinin musulunci a kasar Rasha, da hakan ya hada da koyar da ilmomin shari'a da kuma tarihin musulunci. Rahoton ya kara da cewa adabin harshen farisanci na da babban tasiri wajen koyar da imomin addinin musulunci a kasar Rasha, da hakan ya hada da koyar da ilmomin shari'a da kuma tarihin musulunci.551572



captcha