Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran ktr, an bayyana cewa za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan matsayin ilmomin kur'ani mai tsarki da kuma koyarwarsa a cikin rayuwar zamantakewa a kasar Qatar. Ya kara da cewa za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan matsayin ilmomin kur'ani mai tsarki da kuma koyarwarsa a cikin rayuwar zamantakewa a kasar Qatar.551825