Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa al'adu irin na addinin Musulunci sun karfafa matsayin jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayi na duniya, tare da yin riko da hakikanin koyarwa irin ta ma'aikai da iyalan gidansa gwargwadon iko. Bayanin ya ci gaba da cewa al'adu irin na addinin Musulunci sun karfafa matsayin jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayi na duniya, tare da yin riko da hakikanin koyarwa irin ta ma'aikai da iyalan gidansa gwargwadon iko. 551575