Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin islam online an habarta cewa, ana yin kira ga dukkanin al'ummar musulmi da su mike tsayi da yin addu'a akan yahudawan sahyuniya kan tozarta wurare masu tsarki da suke yi. Bayanin ya ci gaba da cewa ana yin kira ga dukkanin al'ummar musulmi da su mike tsayi da yin addu'a akan yahudawan sahyuniya kan tozarta wurare masu tsarki da suke yi. 552458