IQNA

Musulmin Turai Na Koakrin Ganin An Kawo Karshen Killace Gaza

23:34 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898706
Bangaren kasa da kasa; Musulmin da suke rayuwa a cikin kasashen kungiyar tarayyar turai na yin matukar kokarinsu domin ganin an kawo karshen killace yankin zirin Gaza.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shafin internet na islam online ya bayyana cewa; musulmin da suke rayuwa a cikin kasashen kungiyar tarayyar turai na yin matukar kokarinsu domin ganin an kawo karshen killace yankin zirin Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa musulmin da suke rayuwa a cikin kasashen kungiyar tarayyar turai na yin matukar kokarinsu domin ganin an kawo karshen killace yankin zirin Gaza. 552461
captcha